Arewa
Gwamnatin jihar Kano ta sallami shugaban makarantar sakandiren gwamnati dake Ɗanbatta (G.S.S Ɗanbatta) saboda sabawa dokar hana ɗalibai tafiya hutun sallah
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja, ta samu nasarar daƙile wani harin yan bindiga a ankin ƙaramar hukumar Rafi, aƙalla yan ta'adda 10 ne jami'an suka hallaka.
Shugaban wata tawagar yan bindiga ya sako dukkan mutanen da ya kame a jihar Zamfara bayan an cika masa burinsa na sako mishi mahaifinsa da aka kama a Jigawa.
Yayin da ake gab da bikin babbar sallah, sufeta janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba, ya bada umarnin ɗaukar matakan tsaro masu tsauri a wurin ibada.
Wani lauya ya bayyana bukatar gwamnatin Buhari ta amince wa talakawa suke mallakar bindigogin AK 47 domin kare kansu daga manyan 'yan bindiga a sassan kasar.
Yayin da ake cikin yanayin damina musamman a yankunan da ake noma a Najeriya, wani ruwan sama mai ƙarfi tare da ambaliya ya lakume rayuwar mata 2 da dabbobi.
Kungiyar Shuwagabannin Matasan Arewa (NYLF) ta bayyana bukatar gwamnonin kudu ga shugaban kudu a 2023 a matsayin rashin hankali, cin fuska, da kuma tsokana.
Rahotanni da muke samu sun shaida cewa, gwamnatin jihar Kano ta kame Sheikh Abdujabbar bayan gabatar da mukabalan da ta bayyana gaskiyar lamarinsa makon jiya.
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan majalisar jihar daga yankin arewa sun ce arewa ta cancanci ci gaba da rike shugabancin kasar har bayan wa’adin shugaba Buhari.
Arewa
Samu kari