Arewa
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa zai kawo karshen rashin tsaro a arewa tare da dawo da martabarta.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ta maida rijistar lambar dan kasa NIN wajibi ga kowane dalibin sakandire dake jihar Kano.
Matashi daga jihar Kano ya ce sam ba za a yi ba shi ba, domin ya daura damara domin tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Ya gana da makusantan Ganduje.
Hatsarin mota a hanyar zuwa Minna ya yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 7 yayin da wasu suka ji raunuka. An bayyana lambobin motocin tare da adadin mutanen.
Hukumar jami'an dake tsaron gidan gyaran hali, wadda aka fi sani da ganduroba, ta bayyana gaskiyar lamari game da rahoton dake yawo kan Sheikh Abduljabbar.
Wani sarki a arewacin Najeriya ya ce ba zai yiwu Fulani makiyaya su ci gaba da lalata jiharsa ba, ya bukaci lallai su tattara su bar jihar cikin kwanaki 30.
Rundunar sojin Najeriya sun tabbatar da karbar wasu mayakan Boko Haram da suka mika wuya ga rundunar sojojin ta Najeriya. An bayyana adadin mayakan da aka karba
Gwamnan jihar Borno ya sanar da tallafin miliyoyin kudade ga sojojin da suka ji rauni a jiharsa yayin yaki da 'yan ta'adda da masu tayar da kayar baya a yankin.
Gwamnatin Najeriya ta yi nasarar kame Sunday Igboho, wani dan awaren Yarbawa da ya shahara a yankin kudu maso yammacin Najeriya tare da sukar gwamnati mai ci.
Arewa
Samu kari