Anambra
Dazu nan Kotu ta sake tsige wani Sanata daga Majalisar Dattawa a Anambra. Kotu ta tabbatar da fatattakar Ifeanyi Ubah da karbe kujerar Sanatan, ta ba Dr. Obinna Uzoh na PDP.
Wani Fasto ya tashi jina-jina sakamakon fitowar bororon roba daga Injilar da ya ke wa’azi. Nan aka rufe shi da duka, shi kuma ya shiga rusawa jama’a ihu ayi masa rai.
Shugaba Buhari ya yi alkawarin yi wa kowa adalci, wannan ya sa wani Gwamnan Kudu ya yabawa Buhari bayan ya kaddamar da wani aiki domin maganin cinyewar kasa.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Kano sun tabbatar da ceto wani karamin yaro dan asalin jahar Kano da wasu miyagun mutane yan kabilar Ibo suka sace shi a shekarar 2014 suka kai shi jahar Anambra.
A cewar matashiyar, "Ina sanya guntun siket da karamar riga bisa umarnin Madam. Ina kwanciya da maza 15 a kan N1,000 kowacce rana, ina samun N15,000 a kowacce rana domin na biya Madam bashin kudin da ta ce ta kashe a kai na." NAPT
Akwai bakaken Aljanu a gidan gwamnan jihar Anambra kamar yadda Gwamna ya fada har ya nemi jama’a su yi masa addu’a kan wasu Aljanu da ke damunsa har ya gaza aiki.
Rahotanni sun kawo cewa wasu yara biyu da aka sace daga jihar Gomb sannan aka kais u jihar Anambra, sun sake saduwa da iyayensu. An yi garkuwa da yaran ne yayinda suke wasa tare da sauran yara a harabar gidan iyayensu.
Kada mutane su manta da mutumin da yayi sanadiyyar gano yaran nan da aka sace a Kano. Mutumin dai sunan sa Ahmed Isah. Wannan bawan Allah shine sila ko sanadiyyar bankado satar yaran nan guda tara na Kano da rundunar 'yan sandan..
Wata kungiyar dattawan jihar Kano, KCCI, ta yi Allah wadai dangane da sace wasu kananan yara 9 na jihar tare da mayar da su addinin kirista da wata muguwar kungiyar masu garkuwa da mutane 'yan kabilar Ibo ta yi.
Anambra
Samu kari