Anambra
Gwamnan Anambra ya fadawa Ibo shirin da Shugaba Buhari yake yi masu
Gwamnan Jihar Anambra ya bayyana tanadin da Buhari yake yi wa Ibon Najeriya. Gwamnan yace yana shiri da Buhari kuma na san zai kirkiro Jiha a Kasar Inyamurai mai jihohi 5 kacal idan ya zarce a kan karagar mulki.
Anambra
Samu kari