Anambra
Gwamnatin jihar Anambra ta tube wa wasu manyan sarakuna uku rawaninsu ta kuma bukaci su dawo da satifiket din nadinsu zuwa sakatariyar kananan hukumominsu.
Hukumar wani asibiti mai zaman kansa dake Awka, jihar Anambra ta rike wata Virginia James, mai shekaru 39 akan kudaden asibiti. Punch Metro ta wallafa hakan.
Kamar yadda Obiano ya tabbatar, ya cigaba da yin aiki tukuru don ganin sun samu cikakkiyar walwalar ma'aikatan jihar Anambra, kuma ya tabbatar kowa ya huta.
Wani mutum mai suna OsitaAmakeze,ya wallafa hotunan wata dankareriyar doya a ranar Laraba, 2 ga watan Disamba wacce yace an nomata a kauyen Agulu, jiha Anambra.
A wani mataki na dakile ci gaban rikice-rikice, rundunar sojojin Najeriya ta tura wata tawagar mata zalla zuwa jihar Anambra domin aikin kiyaye zaman lafiya.
Za ku ji yadda ‘Yanuwan Ministan kwadago biyar su ka samu mukamai a Gwamnatin Buhari. Kuma duk da haka ko zaben kofin roba APC ba ta lashe a jihar Anambra ba.
Wani ya kashe Maman shi, da yaransa a cikin dare jiya. Bayan haka wannan mutumi mai suna Emeka ya raunata ragowar ‘ya ‘yansa uku. Wannan ya faru ne a jiya.
Wadansu masoya biyu da ke Okija a jihar Anambra sun kashe kansuu a farkon watan Satumba, sakamakon hana su aure da aka yi saboda daya na daga tsatson bayi.
Daya daga cikin dakatattun sarakunan gargajiya na jihar Anambra, Igwe Alex Edozieuno na Mkpunando Aguleri na karamar hukumar Anambra ta gabas,ya rasa rawaninsa.
Anambra
Samu kari