Anambra
Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya dakatar da masu sarautar gargajiya 12 a jiharsa saboda sun kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a makon jiya.
Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra ya sallami mutum fiye da 1, 000 daga aiki a Hukumar ruwa saboda zargin rashin gaskiya wajen mu’amala da dukiyar al’umma.
Jami'an 'yan sanda a ihar Anambra sun yi ram da wani lalataccen tsoho dan shekara 60 bayan an zarge shi yi wa karamar yarinya 'yar shekara tara a duniya fyade.
Gwamnan Jihar Anambra ya ajiye siyasa a gefe, ya jinjinawa Shugaba Buhari. Willie Obiano ya ce Buhari ya nada wanda ya dace a kan kujerar kamfanin NBTE na kasa.
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da damke wata budurwa mai shekaru 24 a yayin da take kan hanyar zuwa birne cikin da aka zubar mata a Anambra.
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da kama wani mutum mai shekaru 24 mai suna Ifeanyi Apusiobi da ke Azu Ogbunike a karamar hukumar Oyi ta Anambra.
Ana zargin rasa rayukan da ba su kirguwa a wani hargitsin kabilanci da ya auku tsakanin yankin Omor da na Umumbo a karamar hukumar Ayamelum na jihar Anambra.
Sai dai wasu yan mamacin sun bayyana cewa tun kafin Chigorom ya kashe babansa ya dan kwana biyu yana nuna wasu irin sabbin halayya da basu san shi da su ba
Masu cin abinci da gidajen giya za su dawo aiki a Jihar Anambra inji Gwamna W. Obiano, inda ya ce babu wanda za a bari ya fita daga gidansa ba da tsummar fuska.
Anambra
Samu kari