Anambra
Wasu yan bindiga ba'a gane ko su waye ba sun ƙona ofishin jami'an tsaron sa kai Vigilanti tare da motar su, kuma suka hallaka mutane biyar a jihar Anambra.
Hankula sun tashi a garin Onitsha a ranar Lahadi bayan wata babbar mota dankare da harsasai ta fadi a kan babban titin Awka dake jihar Anambra. The Cable ta ce.
Kasa da sa'o'i 24 da nada sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar Anambra, Christopher Adetokumbo Owolabi, 'yan bindiga sun kai farmaki ofishin 'yan sanda dake.
Sakamakon hauhawan rashin tsaro a jihohin su, Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, da takwaran sa na jihar Ribas, Nyesom Wike, sun sanya dokar hana kulle.
Charles Soludo, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya yace a harin da ƴan bindiga suka kai masa,sai da sukayita musayar wuta da ƴan sanda na tsawon mintuna 15.
'Yan sanda sun damke wani da ake zargin yana da alaka da harin da aka kaiwa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Farfesa Charles Soludo, a jihar Anambra.
Wasu gugun yan bindiga sun halaka jami'an tsaro da suka hada da dakarun sojojin ruwa uku da 'yan sanda uku a wurare mabanbanta a jihar Anambra a ranar Alhamis.
'Yan sanda a jihar Anambra sun bankado wani gidan da ake haifar jarirai ana sayarwa. An yi basajan gidan a matsayin gidan casu da holewa ana aikata laifin.
Hukumar NDLEA ta samu nasarar cafke wasu bata gari da ke nomar tabar wiwi a jihar Benue. Tuni ta afka dakin ajiyar tabar wiwi din tare da kame wata mota a Awka.
Anambra
Samu kari