Aisha Buhari

Cika shekaru 76: Wasu muhimman abubuwa 7 a kan Buhari
Cika shekaru 76: Wasu muhimman abubuwa 7 a kan Buhari
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A yau, Litinin 17 ga watan Disamba ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya cika shekaru 76 da haihuwa. Mafi yawancin mutane sun san shi a matsayin shugaban Najeriya amma akwai wasu muhimman abubuwa da kowa ya sani game da shugaba