Aisha Buhari
Wani Matashi da ke kare Buhari a kafofin sadarwa ya koma PDP kwanan nan. Yanzu Rabiu Biyora ya kama layin ‘dan takarar PDP Alhaji Atiku Abubakar. Babban Sarkin Yakin Buhari ya kama layin Atiku Abubakar a zaben 2019.
Tuni dai rahotanni suka bayyana cewa, hukumar 'yan sandan farin kaya ta DSS reshen birnin Abuja, ta cikwikwiye kugun wata mata, Amina Muhammad, da ke yin sojan-gona a matsayin mai dakin dakin shugaban kasa, Aisha Buhari.
A ranar Talata da 1 ga watan Janairun 2019 ne uwargidan shugaban kasar Najeriya, Asiha Buhari ta kafa kungiya da zata taimaka wurin tallata mai gidanta, Shugaban kasa Muhamadu Buhari gabanin babban zaben 2019. Daily Trust ta ruwai
Shima a nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba’a barshi a baya ba, inda uwargidarsa, Hajiya Aisha Buhari ta gayyato masa wasu fitattun jaruman Kannywood da zasu tallata shi tare da taya shi yakin neman zabe don cika burinsa na taza
Mun samu cewa, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta yi amai kuma ta lashe abun ta, dangane da barazanar da ta yi a baya na cewa ta barranta daga goyon bayan kudirin neman tazarcen mijin ta a zaben 2019.
Janar Buba Marwa yace Shugaba Buhari ya cancanci ya zarce a 2019 inda yace ba a taba yin ‘Dan siyasa a tarihin Najeriya irin Buhari ba, Marwa ya kuma ce Muhammadu Buhari zai lallasa Atiku Abubakar a Jihar Adamawa a 2019.
An yi kira ga Matasa su zabi jam’iyyar PDP daga sama har kasa a zaben 2019. Wani Sanatan babban birnin tarayya Abuja, Philip Aduda ya jinjinawa Matashin da yayi wannan magana inda yace PDP za tayi nasara a 2019.
Tsohon Gwamnan Kaduna yayi tri da yadda ake maidawa juna kalamai tsakanin Shugaba Buhari da Matar sa. Bai dace da shari’a Shugaba Buhari ya rika caca da Matar sa ba. Balarabe Musa yace wannan ya sabawa zaman aure.
Mun samu labari daga Jaridar Daily Trust cewa Shugaba Muhammadu Buhari, yayi kira ga mutanen Najeriya su zabi ‘Yan takarar da su ke da kima kuma su ka cancanta a zaben da za ayi a 2019 maimakon yace su yi APC sak.
Aisha Buhari
Samu kari