Aisha Buhari
A wannan karon Aisha Buhari wani faifan bidiyo na fitaccen malamin Islama da ke Kano, Sheikh Abdallah Gadon Kaya, tare da rubuta takaitaccen sakon gargadi a kan masu rike da mukami da su ke yin aiki da abinda suke fada. Da yake ko
Nana Hadiza: An haife ta a shekarar 1981. Ta fara karatu a makarantar 'Essence International School da ke Cobham Hall, Kent, Ingila. Ta yi karatun jami'a a jami'ar Buckingham da ke kasar Ingila. Ta yi karatun diflomar malaman maka
Sarkin Daura ya yi wa Shugaba Buhari addu’o’i inda ya roki Allah ya sa Makiyan shugaban kasar su ji kunya. Sarki Bashar ya yi wa Buhari addu’an ne a gaban irin su Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari.
Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta dauki hoto da sauran matayen shugabannin Afirka a lokacin da suke shirin fara gabatar da aikin Hajji a kasa mai tsarki. Matar shugaban kasar Najeriyan an dauketa hoto tare da..
A halin yanzu, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tare da kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Femi Gbajabiamila, su na kasa mai tsarki domin sauke farali na aikin Hajji a bana.
An kama su ne yayin atisaye na hikima da jami'an rundunar tsaron farin kaya na jihar Edo suka shirya musamman saboda masu laifin. An kama Amos a Ubiaja da ke karamar hukumar Esan ta kudu, yayin daka kama Kelvin mai shekaru 18
Uwargidar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta yi kira ga jama’a da su yi kokari su kalli wani shararren fim din Hausa na Kannywood mai suna Hauwa Kulu.
Aisha Buhari ta ba Matan Najeriya shawara a wajen taron WILAT inda ta ce Mata ke taimakawa shugabanni wajen samun nasara a mulki. Mai dakin Buhari ta ce Mata ne silar nasarar har shugaban kasa.
Mun kawo maku jerin Mata da shugaban kasa Muhammaud Buhari ya ba kujerar Minista a Gwamnatinsa a 2019. Dama can kun ji cewa wasu Gwamnoni a-da sun zama Ministoci a Gwamnatin Buhari.
Aisha Buhari
Samu kari