Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki

Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki

- Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta dauki hotuna da matan shugabannin kasashen Afirka

- Matar shugaban kasar ta dauki hoton da matar shugaban kasar Guinea, Niger, Gambia da kuma kasar Somaliya

- A karshe matar shugaban kasar tayi addu'ar Allah ya karbi ibadunsu, ya kuma kawo zaman lafiya a duniya

Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta dauki hoto da sauran matayen shugabannin Afirka a lokacin da suke shirin fara gabatar da aikin Hajji a kasa mai tsarki.

Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki
Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki
Asali: Facebook

Matar shugaban kasar Najeriyan an dauketa hoto tare da matar shugaban kasar Guinea, Niger, Gambia da kuma kasar Somalia.

KU KARANTA: To fah: Wani dan luwadi ya fito takarar shugaban kasa a Tunusiya

Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki
Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki
Asali: Facebook

Da take wallafa hotunan nata, matar shugaban kasar ta yi rubutu a kasan hoton kamar haka: "Ni da matan shugabannin Guinea, Niger, Gambia da Somalia, a lokacin da muka gama shiri tsaf domin zuwa Mina domin fara gabatar da aikin Hajjin mu, ina rokon Allah ya amsa mana ibadarmu ya wanzar da zaman lafiya da rahamarsa a kasashen mu da kuma duniya baki daya, Ameen."

Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki
Hotunan Aisha Buhari da matan shugabannin kasashen Afirka a kasa mai tsarki
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel