Aisha Buhari
A jiya ne cacar baki ya kaure tsakanin Gwamna El-Rufai da Aisha Yesufu a kan Hannan Buhari sakamakon gum da gwamnan ya yi yayin da hau jirgin fadar shugaban kasa.
A kwanan nan ne wannan mutumin wanda aka cafke da layin wayar ‘Diyar Shugaban kasa ya yi magana a cewarsa, ‘Dan kwadago ne shi ba Manomi ba.
Shugaba Buhari ya shiga cikin rikicin Gwamnan Kwara da Saraki a Kwara. Buhari ya tsoma kansa a rigimar AbdulRazaq da Saraki bayan ruguza gidan Olusola Saraki.
Wata Kungiya ta na so Shugaban kasa da Gwamnoni su fadi abin da su ka mallaka. SERAP ce ta hurowa shugaba Muhammadu Buhari da Yemi Osinbajo wuta.
Aisha Buhari ta taya Amina Mohammed murnar kyautar da aka ba ta a Duniya. Idan ba ku manta ba Amina Mohammed ta rike Ministar muhalli a Najeriya a farkon wa’adin APC.
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari ta karrama jaririn da aka fara haihuwa na farko a sabuwar shekarar 2020, a karamin asibitin dake garin Gwagwa, na babban birnin tarayya Abuja.
A jiya ne jam’iyyar PDP ta kalubalanci Shugaban kasa Buhari ya wallafa abin da ya ke kashewa ta bakin Sakataren yada labarai na kasa, Kola Ologbondiyan.
Wata sabua in ji yan caca, uwargidar shugaban kasa Aisha Muhammdu Buhari ta sake bara, inda ta koka kan rashin ingantaccen lokaci tare da mijinta, shugaba Buhari, balle kuma har su yi sirri tare da tattaunawa irin ta soyayya.
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha ta ce ya kamata hadimin shugaban kasa Buhari ya ajiye mukaminshi saboda gazawa wajen gudanar da aikinshi...
Aisha Buhari
Samu kari