Aisha Buhari
Wata Hadimar Shugaban kasa ta dirkawa Sanatan da ya nemi Muhammadu Buhari ya yi murabus zagi. Hadimar ta ce Sanatan ya fara dauko dutse ya jefi Buhari, su na jiransa.
Amfani da jirgin shugaban kasa da Hannan Buhari ta yi, ya saba doka inji Femi Falana. Ya ce aiki da jiragen kasar wajen irin wannan aiki, zai rage kudin da a ke facaka da su.
A jiya ne cacar baki ya kaure tsakanin Gwamna El-Rufai da Aisha Yesufu a kan Hannan Buhari sakamakon gum da gwamnan ya yi yayin da hau jirgin fadar shugaban kasa.
A kwanan nan ne wannan mutumin wanda aka cafke da layin wayar ‘Diyar Shugaban kasa ya yi magana a cewarsa, ‘Dan kwadago ne shi ba Manomi ba.
Shugaba Buhari ya shiga cikin rikicin Gwamnan Kwara da Saraki a Kwara. Buhari ya tsoma kansa a rigimar AbdulRazaq da Saraki bayan ruguza gidan Olusola Saraki.
Wata Kungiya ta na so Shugaban kasa da Gwamnoni su fadi abin da su ka mallaka. SERAP ce ta hurowa shugaba Muhammadu Buhari da Yemi Osinbajo wuta.
Aisha Buhari ta taya Amina Mohammed murnar kyautar da aka ba ta a Duniya. Idan ba ku manta ba Amina Mohammed ta rike Ministar muhalli a Najeriya a farkon wa’adin APC.
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari ta karrama jaririn da aka fara haihuwa na farko a sabuwar shekarar 2020, a karamin asibitin dake garin Gwagwa, na babban birnin tarayya Abuja.
A jiya ne jam’iyyar PDP ta kalubalanci Shugaban kasa Buhari ya wallafa abin da ya ke kashewa ta bakin Sakataren yada labarai na kasa, Kola Ologbondiyan.
Aisha Buhari
Samu kari