Aisha Buhari
Direban Buhari da ya fito ya na neman gudumuwa ya fara samun taimako. Yanzu bukatar Dattijon ta biya bayan mutanen arziki sun taimaka masa da kudi da kayan biki
Sani Adamu mai ritaya ya aika bidiyo ga Muhammadu Buhari, ya ce ya yi masa aiki a 1964 a barikin Legas, amma yanzu karfinsa ya kare don haka ya ke neman abinci.
Ministan Abuja, Muhammad Musa Bello, shi ne ya jagoranci bikin bude wannan kayatacciyar cibiya ta killace masu cutar korona wadda babu mai girmanta a kasar nan.
Gwamnan Ribas Wike ya cezai shigar da Gwamnatin Tarayya a gaban Alkali. Hakan na nufin za a sake gwabzawa tsakanin Wike da Gwamnati bayan ya kai Gwamnati kotu.
Bayan kayan abinci da magunguna, Aisha Buhari ta bayar da tallafin kayan sakawar jami'an lafiya da ke aikin yaki da annobar cutar covid-19 a jihat Kano. Ta aika
Gwamnatin jihar Oyo a ranar Juma'a ta bayyana cewa za ta mayar wa da gwamnatin tarayya buhun shinkafa 1,800 wacce ta bata a matsayin tallafi don duk kwari sun c
Wasu na hannun-daman Buhari sun wanke Abba Kyari daga zargin masu zargi. Kakakin Buhari ya ce idan ana neman wanda Jama’a ba su fahimce shi ba, a samu Kyari.
Da alama dai mutane ba su san wanene ainihin Malam Abba Kyari har ya mutu ba. Mun tattaro yadda Jama’a su ke bayyana abubuwan da ba sani ba game da Marigayin.
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi ta’aziyya ga iyalan Abba Kyari, marigayi shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa. A ranar Juma’a ne
Aisha Buhari
Samu kari