Aisha Buhari
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta rufe ofishinta na makonni biyu bayan wasu daga ciki hadimanta sun dawo daga tafiyar da suka yi zuwa
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta sanar da cewa daya cikin 'ya'yan shugaban kasa ta killace kanta bayan dawowa daga kasar Ingila don
An nada Muhammadu Ribadu a matsayin ministan tsaro na farko na kasa bayan samun 'yancin kai. An nada shi a matsayin mamba a majalisar kasa a shekarar 1947 kafin daga bisani a sake zabensa a shekarar 1951. Ya taba zama mamba a huk
Gwamnan CBN ya ce za su karbe jiragen Attajiran da bashi ya yi masu katutu a kai. CBN ta ce za ta bi ta kan masu cin bashi su ki biya a Najeriya.
Wata Hukumar Gwamnati ta kori mutum 34 daga aiki saboda a dauki ‘Diyar shugaban kasa aiki. Rahotanni sun ce hukumar PPPRA ta fatattaki Ma’aikata saboda Hadiza Buhari.
Mai girma Uwargidar Najeriya Aisha Buhari ta lissafo hanyar da za a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Daga ciki ta ce ya kamata Gwamnati ta kula da hakkokin Sojoji.
Gwamnonin APC sun yi magana bayan Aisha Buhari ta isa shekaru 49. A makon jiya ne Aisha Buhari da Nasir El-Rufai su ka kara shekara a Duniya.
Mai dakin Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari watau Hajiya Aisha Buhar ta cika shekaru 49 yau a Duniya. Mun kawo tarihinta saboda wannan rana.
Dazu mu ka ji cewa tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ya fito ya yi magana game da rayuwar gwaurataka bayan rasuwar Mai dakinsa.
Aisha Buhari
Samu kari