Ahmed Ibrahim Lawan
Shugaban majalisar wakilan tarayya ya yi magana kan zanga-zangar #EndSARS, ya ce sai an duba bukatun kungiyar ASUU sannan majalisa za ta amince kasafin 2021.
Bayan ganawa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Shugabannin majalisar dokokin kasar sun bukaci masu zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS da su daina.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga labule da Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan da kuma kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajaiamila kan zanga-zanga.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmed Lawan ya dauki nauyin aurar da wasu marasa gata da marayu guda dari a kananan hukumomin Nguru da Karasuwa, Yobe.
Sanatoci za su karkare zama a kan kundin Kasafin kudin shekarar 2021 a farkon Disamba. Sanata Barau Jibrin ya bayyana wannan a lokacin da ya zauna da an jarida.
A makon nan ne wasu Sanatocin jamiyyar hamayya su ka soki kundin kasafin kudin da 2021.’Yan majalisa sun bankado inda za a samu matsala da kasafin kudin badi.
Honarabul Miriam Onuoha ta na so a rika amfani da wiwi wajen bincike. Idan har an yi na’am da wannan kudiri, gwamnati za ta halattawa masu bincike amfani wiwi.
A jiya ne shugaba Muhammadu Buhari ya kai wa Majalisa kundin kasafin kudin 2021. Za a kashe Naira Tiriliyan 7.9 a kan bashin da aka ci da wanda za a karbo.
Gwamnatin Najeriya ta ci dogon burin kashe tulin makudan kudin da ba ta taba batarwa ba a badi. Za ku ji yadda Gwamnatin Buhari za ta batar da kudinta a 2021.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari