Ahmed Ibrahim Lawan
Sarkin Argungun zai ba Dr. Ahmad Lawan sarautar Ganuwar kasar Kabi. Amma kafin nan mun ji, Lawan din ya bayyana abin da ya jawo kashe-kashe a bangaren Arewa.
Sabon sakataren fadar shugaban kasa, Tijjani Umar, ya ce an fara shirin gabatar da kasafin kudin shekarar badi a gaban Majalisa duk da ana fama da COVID-19.
‘Yan Majalisar Dattawa su na shirin batar da N1bn yayin da ake kukan rashin kudi wajen gyara kundin tsarin mulkin Najeriya da NEF ta ke ganin bata lokaci ne.
A jiya ne mu ka ji Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki matakin kawo karshen rikice-rikicen da ake yi a APC. Buhari ya koka game da rigimar da ake samu.
Jam'iyya ta fahimci cewa akwai bukatar samun hadin kai da fahimtar juna a tsakanin mambobinta da ke rike da mukamai daban-daban a cikin gwamnati, akwai bukatar
Majalisa Tarayya za ta soke aikin titin Abuja zuwa Kaduna. ‘Yan Majalisa sun ce idan ba a karkare titin Abuja-Kaduna zuwa shekara mai zuwa ba, za a soke aikin.
Wani ‘Dan Majalisar PDP ya sha alwashin kai Festus Keyamo da shugaban kasa kotu. Hon. K. Chinda ya ce har N20, 000 da za a biya Ma’aikata 774000 haramun ne.
Majalisa ta ce wasu makudan Tiriliyoyi sun yi dabo daga asusun rarar man Najeriya. Kudin da majalisar ta ke ganin sun bi ruwa sun kai N4,185, 000, 000, 000.
Smart Adeyemi ya ce dole a kawo dokoki masu tsauri irinsu yanke hannu idan ana so a daina sata. Ya ce dokokin shari’a da Injila ne kawai za su yi maganin sata.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari