Ahmed Ibrahim Lawan
A jiya ne aka shawo kan Muhammadu Buhari ya yi watsi da gayyatar Majalisa. Domin ana ganin cewa za ayi amfani da wannan dama ne a ci mutuncin shugaban kasar.
Hon. Zainab Gimba ta ce babu adalci a kason da gwamnatin tarayya ta yi. Ta ce N45bn da aka yi kasafi domin gina abubuwan more rayuwa a yankinsu ya yi kadan.
PDP ta na so a tsige Shugaban kasa amma APC ta yi wa PDP raddi bayan wannan magana. Hon. Ado Alhassan Doguwa, ya maida martani, yace da wannan aiki shirme.
Majalisar Wakilai ta yi karin haske game da hallarar Shugaban kasa gaban ta. Taron APC shi ne abin da zai hana Buhari zuwa Majalisa a farkon mako mai zuwa.
A jiya ne Sanatoci suka ce gwamnatin Buhari ta gaza inganta harkar tsaro. ‘Yan Majalisa sun yi wa Buhari rubdugu, sun fadi abubuwan da za su kawo zaman lafiya.
Shugaban majalisar dattijai ta kasa, Ahmad Ibrahim Lawan ya shawarci gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari da ta sauya fasalin tsaro a yanzu.
Tawagar shugaba Muhammadu Buhari karkashin jagorancin shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan sun isa Borno domin yi masu jaje da ta'aziyya kan kisan manoma.
Da-dama daga Sanatocin PDP sun lashi takobin hana a tantance Mahmood Yakubu a Shugaban INEC. Marasa rinjaye a Majalisa sun yi wani zama inda su ka kulla nufinsu
Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Ahmad Lawan, ya roƙi ƴan Najeriya da su buƙaci nagarta da kuma tabbatar da ƴan majalisu ba zanan ɗumama kujera suke yi ba
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari