Ahmed Ibrahim Lawan
Majalisa ta ce ba za ta binciki wani babban abun da ya faru lokacin Saraki ba. Sanata Akwashiki ya ce a Majalisa, babu ruwansu da duk abin da aka yi a 2018.
Shugaban Majalisar Dattawa watau Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya yarda akwai matsalar tsaro. Ahmad Lawan da Osinbajo sun koka da halin da ake ciki a Najeriya.
Majalisar dattawa a ranar Talata, 28 ga watan Janairu, ta dawo zama bayan hutun makonni biyar. Yan majalisar sun dawo zama da ganawar sirri wanda ya shafe tsawon kimanin sa’a guda, sun yi zama na dan lokaci sannan suka dage zaman.
Jam’iyyar PDP ta na so ‘Yan Majalisa su taso mata keyar Buhari kwanan nan. PDP ta ce ‘Yan Majalisa su gayyato Buhari ya yi bayani kan kashe-kashen da ake yi a Najeriya.
A wannan shekara da aka shiga, mun kawo maku wasu jerin muhimman abubuwa 10 da su kasance a gaban Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila a Majalisar Najeriya.
Shugaban majalisar dattawa, Sanatan Ahmad Lawan ya musanta zargin da wasu yan Najeriya ke ma majalisar dokokin Najeriya game da cewa ta zama yar amshin shata ga gwamnatin Buhari, ta yadda take baiwa duk bukatun gwamnatin Buhari go
Sanata Ifeanyi Ubah na YPP ya tafi gaban kotun daukaka kara. Sanatan da aka tsige saboda takardun bogi ya na sa ran samun nasara a babban kotu.
Ana kyautata zaton cewa za a shigo da kudin hanya da karin VAT da kudin lantarki bayan Buhari ya sa hannu a kudirin tattali kwanan nan. Akwai dai wasu karin harajin da jama’a za su gani a 2020.
Rahotanni sun kawo cewa sanatocin sun nuna fushinsu a kan naira miliyan biyu da aka ba kowannensu a matsayin goron Kirsimeti. Harma an jiyo wasu sanatoci na bayyana kudin da aka basu a matsayin digo cikin tarin bukatunsu na Kirsi
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari