Ahmed Ibrahim Lawan
Har yanzu babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyinsu na kasafin kudin 2020. Majalisa ta ki bayyana abin da za ta yi da Biliyan 125 da aka ware mata.
Kwamred Shehu Sani ya bada labarin wani Abokinsa da ke sukar marasa goyon bayan kudirin Social Media inda yace duk Sanatan da bai tare da kudirin SM da #HateSpeech ya fito ya yi magana.
Ahmad Lawan ya bayyana sirrin hadin-kan ‘Yan Majalisar PDP da APC a karkashinsa. Lawan ya ce Sanatocin APC, PDP da YPP sun hada-kai a kan yi wa kasa hidima.
Mun ji cewa Sanatocin Najeriya sun ba Isa Pantami da NSA shawarar yadda za a magance garkuwa da mutane inda su ka ce a rika gano masu garkuwa da mutane ta salularsu.
Babban lauyan Najeriya, kuma ministan shari’a, Abubakar Malami yayi wata ganawar sirri da shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan da kuma kaakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila tare da wasu shuwagabannin majalisun biy
‘Dan Majalisar Arewa ya samu karin matsayi a Majalisar Afrika. A jiya ne dai aka nada Hon. Fulata Shugaban ‘Yan Majalisar Afrika ta Yamma a matsayin Shugaban IPU na kasashen da ke makwabtaka da Najeriya.
A gobe Laraba, 25 ga watan Satumban 2019, za a rantsar da sabbin shugabannin kwamitocin majalisar dattawa da aka nada kamar yadda shugaban majalisar, Sanata Ahmed Ibrahim Lawan ya bayyana
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ovie Omo-Agege, ya yabawa mutanen Delta ta tsakiya bayan ya yi nasara a kotu. Omo Agege ya ji dadin tika ‘Yar takarar Jam’iyyar PDP da kasa a zaben na bana.
Shugaban majalisar ya bayyana hakan ne ga manema labarai a harabar filin jirgin saman kasa-da-kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja, yayin dawowa daga kasar Saudiyya inda ya gudanar da aikin hajji a bana.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari