Ahmed Ibrahim Lawan
‘Yan Majalisar Najeriya za su binciki NDDC, sun aikawa Minista sammaci. Ana zargin Ma’aikatar da daukar ruba-ruba aiki game da facaka da barna a Neja-Delta.
Wani ‘Dan majalisa ya koka a kan yadda kaya su ke kara tsada a lokacin annoba. Wannan ya zo daidai da lokacin da ake fuskantar gabatowar azumi cikin rashin kudi
A jiya mu ka ji cewa ‘Yan Majalisa sun soke albashi a aljihu bayan sun yi alkawarin bada gudumuwa na yakar COVID-19, ‘Yan Majalisa sun fasa bada gudumuwar.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya mika ta’aziyyarsa ga kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a kan mutuwar surukarsa, Mildred Bisalla.
Kwaskwarimar da Ministar kudi ta yi wa kundin kasafin Najeriya ya jawo rabuwar kai a Majalisar Tarayya bayan annobar COVID-19 ta taba tattalin arzikin Duniya.
Shugabannin majalisa, Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila su na ganin gwamnatin tarayya ta gaza sosai wajen dabbaka tsare-tsaren NSIP da aka kirkiro domin inganta
Majalisa ta ce tsare-tsaren da Gwamnatin Buhari ta kawo ba ya kai ga Talakan asali. Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamilla sun yi kaca-kaca da tasirin irinsu CCT.
Majalisa ta bukaci a daina biyan kudin wuta a Najeriya saboda COVID-19. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce ya kamata wutar lantarki ta daina kiftawa a lokacin nan
A Najeriya Gwamnatin Tarayya ta roki Majalisa damar amincewa da bude asusun agajin COVID-19. Ministar kudi ta na neman tatso N500bn na yaki da cutar a kasar.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari