Ahmed Ibrahim Lawan
‘Dan Majalisar Najeriya ya yi barazanar murabus saboda rashin tsaro. Vivtor Mela ya ce zaii ajiye kujerar Majalisa nan da wata 2 idan aka cigaba da kashe Jama'a
A ranar Alhamis 4 ga watan Yuni, shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan, ya jagoraci tawagar wasu sanatoci da suka kai ziyara har gidan Orji Uzor Kalu.
Sanata Peter Nwoboshi da Ministan N/Delra su na rigima a kan kwangiloli a NDDC. Ministan Shugaba Buhari ya shiga cikin zargin badakalar N500m a Neja-Delta.
Majalisa ta taba lissafin kasafin kudin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi. Sanata Solomon Olamilekan ya kawo wannan magana a zaman da aka yi a jiyan nan.
Daga 1999 da aka dawo farar hula a Najeriya zuwa yanzu, mun tattaro maku rahoton adadin kudin da Majalisa, tsofaffin Shugabanni da Jihohin Neja-Delta su ka ci.
Dazu Majalisa ta amince da rokon Shugaba Buhari duk da surutun irinsu kungiyar Afenifere mai kare hakkin Yarbawa wanda ta ke adawa da nadin da aka yi a FCC.
An samu rashin jituwa a majalisar dokokin tarayya kan amince wa da sabon kasafin kudin 2020 da ake gyara wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika gaban ta.
A lokacin da ake zargin kwamitin rikon kwaryar NDDC da da cin kudi, an gano ‘Yan Majalisa sun tafka badakalar kwangilolin bogi a kasafin kudin shekarar 2019.
A cikin tsakar makon nan ne Shehu Sani ya bayyana kasar da ‘Yan Majalisar Tarayya su ke sato dokoki. Sani ya ce ‘yan Majalisa kan dauko dokoki daga Singafo.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari