Jihar Adamawa
Wani dan kungiyar sintiri a kauyen ya sanar da majiyar mu cewar 'yan bindigar sun kai harin ne a daren jiya, Talata, kuma sun tsere da wasu yara bakwai bayan kisan wasu mutanen tara. Majiyar mu ta ce kauyen da aka kaiwa harin na w
Mutane da dama sun hallaka, an yi garkuwa da wasu a sabuwar harin da yan kungiyar Boko Haram suka kai ungiwar Pallam da ke karamar hukumar Madagali a jihar Adamawa. Rahoto ya nuna cewa sai aka kwashe sa'o'i biyar yan ta'addan na a
Wata kungiyar Fulani, ta koka bisa kisan Fulani a sirrance a kananan hukumomin Numan, Demsa, da Lamurde, a jihar Adamawa. Haka zalika kungiyar ta yi zargin cewa an sacewa Fulanin shanu fiye da 500 a cikin kwanankin nan.
Mazauna wani gari uku a karamar hukumar Madagali dake Adamawa sun rasa rayukansu sakamakon wani harin bam da aka kai a ranar Litinin, 1 ga watan Janairu, a cewar wami rahoto daga kamfanin dillanci labarai na Najeriya.
Rahotannin daga jihar Adamawa sun nuna cewa an gano wani gida inda ake zargin ana safara da cin zarafin ‘ya’ya mata da yara kanana. Ana zaton cewa wannan gidan mallakar wata mai suna Hajiya Fadimatu Buba Bindir ne.
Tun harin ta'addancin da ake zargin 'ƴan kabilar Ɓachama, suka ƙaddamar akan wasu fulani a garin Numan ana ci gaba da zaman zullumi a wasu kauyukan yankin.
Mai martaba Sarkin Sakkwato, Sa'ad Abubakar III, a ranar Lahadi 26 ga watan Nuwamba, ya yi Allah wadai akan kisan gillar da aka yi wa wasu Fulani da dama a Numa
Wata kungiyar matasan Fulani mai suna Jonde Jam Fulani Youth Association of Nigeria, JAFUYAN ta dauki alkawarin daukan mataki game da kisan yan uwansu da akayi.
Wani sabon bidiyo da ake zargin bangaren Abubakar Shekau na Boko Haram sun samar da wani bidiyo dake nuna yan ta’addan Boko Haram suna kashe wasu sojoji.
Jihar Adamawa
Samu kari