Jihar Adamawa
Babban kotun jihar Adamawa ta yanke hukumcin gidan radiyo da talabijan na Gotel da ke Yola fadar jihar,ya biya tsohon ma'aikacinsa dan jarida Kabiru Arayu diyya
A sabbin dabaru na jihohin Najeriya, na samar da arziki da dogaro da kai, Jihar Adamawa na neman jarin samar da makamashi kamar fetur daga noman rake.
Justice Nathan Musa,ne ya bada umurnin daure tsohon gwamnan jihar Adamawa Mr Bala James Ngilari, na tsawon shekaru biyar, kuma shine ya bada belinsa bisa dalili
Wata kungiyar Matan Adamawa sun cu Aisha Buhari ta sabawa tarbiyyar Fulani game da maganar da tayi akan mijinta,shugaban kasa.
sanata Binta Masi tayi barkwanci a lokacin da take jawabi inda tace tana alfahari na kasancewar ta a kicin kafin zaman ta sanata.
Gwamnan Jihar Adamawa Jibrilla Bindow yace idan har aka matsa masa, to zai cirewa tsohon gwamnan jihar Murtala Nyako zane a kasuwa.
Jihar Adamawa
Samu kari