Jihar Adamawa
Hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai sanadiyar tsawa a ranar Alhamis a Yola. Mista Abani Garki, shugaban kula da ayyukan hukumar a jihohin Adamawa da Taraba, ya bayyana hakan.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umar Fintiri ya sanar da koyarwa kyauta ga daliban makarantar sakandare a jihar domin inganta kokari da ba iyaye talakawa damar tura yaransu makaranta.
Ya bayyana cewa an haifi Atiku ne a shekarar 1946 kafin a gudanar da kuri'ar raba gardama da ta dawo da wasu sassan gabashin kasar Kamaru cikin Najeriya a shekarar 1961. Shaidar ya ce tsarin mallaka na kasar Faransa ya tilasta mut
Kazalika cibiyar kula da harkokin ziyarce-ziyarce a aikin Hajji da Umara, a ranar Lahadi ta kaddamar da shirin fara jigilar maniyyatan wasu zababbun kasashe zuwa wurare na tarihi a birnin Madinah.
Alhaji Umaru Badami, mahaifin gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa, ya rasu. Badami mai shekara 82, ya rasu ne a ranar Lahadi, 28 ga watan Yuli, bayan yayi fama da rashin lafiya, Solomon Kumangar ya sanar da hakan.
Ofishin Mai Bawa Shugban Kasa Shawara kan Harkokin Tsaro, ONSA ta sanar da cewa sojojin 159 troops sun ragargaza hanyoyin safarar kayayyaki da 'yan kungiyar ta'adda na ISWAP ke amfani da shi. Mai magana da yawun ONSA, Mista Danjum
Al'ummar garin Wuro Ahmadu da ke yankin gandun daji na Gongoshi a karamar hukumar Mayo-Belwa, jihar Adamawa, sun mayar da Masallacinsu Asibiti saboda tsanani bukatar wurin da za a ke duba lafiyarsu. Garin Wuro Ahmadu tamkar ruga
Da yake bada wannan labari ga manema labarai, Kwamandan hukumar a jihar, Mista Nuraddeen Abdullahi ya ce wanda aka kaman mai suna Imuere Ejiro ya kasance yana duba marasa lafiya a asibitocin kudi guda biyu a Yola.
A jiya Litinin 8 ga watan Yuli 2019, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Adamawa ta bayyana tsarinta na gabatar da zaben kananan hukumomi a cikin watan Nuwamba na wannan shekarar
Jihar Adamawa
Samu kari