Jihar Adamawa
Kotun koli tayi watsi da karar da aka shigar na neman soke zaben Sanata Aishatu Dahiru Ahmed (Binani) na mazabar Adamawa Ta Tsakiya. Alkalai guda biyar ne suka amince da watsi da daukaka karar da dan takarar Abubakar Waziri ya yi
Ibrahim Mustapha, wani likitan bogi kuma shugaban Cottage Hospital, Fufore da ke jihar Adamawa ya shiga hannun jami'an 'yan sandan farar hula (DSS) bisa zarginsa da sanadin mutuwar masu jinya saboda kasancewarsa likitan bogi.
Legit.ng ta ruwaito an gudanar da wannan aikin bada tallafi ne a ranar Talata, 12 ga watan Yuni, kuma gidauniyar Aisha Buhari ce ta dauki wannan taro tare da hadin gwiwar hukumar NDE inda mata dubu biyu daga sassa daban daban na j
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnan ya bayyana damuwarsa da ayyukan wata kungiyar matasa bata gari da ake kira da suna ‘Shila Boys’, wanda bayanai suka tabbatar da sun mayar da wani sashi na dajin Sambisa mafakarsu.
Rahotonni dake shigo mana daga sassan Nageriya daban-daban na nuni da cewar an ga jaririn watan Shawwal (watan karamar Sallah) a wasu garuruwa kamar haka: Potiskum da Unguru a Jihar Yobe, Daura a Jihar Katsina Da Jimeta a jihar Ad
Ahmadu Fintiri, zababben Gwamnan jihar Adamawa, yace a shirye yake don tabbatar da magance rashin adalcin da gwamnatin Gwamna Jibrilla Bindow mai barin gado ya aiwatar akan al’umman jihar.
Babban abin haushin shine batun cewar an ware kudin ne domin walwalar talakawan da koda yaushe shugaban kasa ke ikirarin cewar su yake wakilta," a cewar sa. Sannan ya cigaba da cewa; "tunda yanzu gaskiya ta fito daga bakin matar
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Adamawa, Adamu Audu Madaki, ya tabbatar da cewar rundunar 'yan sanda ta tsare wata ungulu da jama'a ke zargi a jihar. Kwamishinan ya bayyana cewar an tsare ungulun ne biyo bayan korafin da jama'a suk
Mun samu labari cewa wadanda za su tafi aikin Hajji ta Adamawa za su biya kudin da bai kai sauran jihohi ba. Mahajattan Adamawa za su biya Miliyan 1.5 domin su sauke farali a bana.
Jihar Adamawa
Samu kari