Abun Bakin Ciki

Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama
Breaking
Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A yau ne muka samu labarin rasuwar babban Limamin Jihar Katsina, Sheikh Imam Lawal. Sheikh Imam ya rasu yana da shekaru 9O a duniya kuma za a yi jana'izar sa da karfe 2:3 na ranar yau a gidan sa dake unguwar liman a garin Katsina