Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama

Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama

A yau ne muka samu labarin rasuwar babban Limamin Jihar Katsina, Sheikh Imam Lawal.

Sheikh Imam ya rasu yana da shekaru 9O a duniya kuma za a yi jana'izar sa da karfe 2:3 na ranar yau a gidan sa dake unguwar liman a garin Katsina.

Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama
Babban limamin Jihar Katsina, Shekh Imam

Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama
Marigayi Sheikh imam yayin halartar wani taro

Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama
Marigayi Sheikh Imam

Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama
Jihar Katsina tayi rashin babban Malamin addinin Islama

A wani labarin na Legit.ng kun ji cewar a kalla mutane 27 ne rahotanni suka bayyana cewar sun mutu bayan wasu 'yan bindiga sun kai hari garin Gwaska dake karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna.

DUBA WANNAN: Gasar harbi a hukumar soji: Mace ta bawa maza mamaki

Harin na zuwa ne cikin kasa da sati guda da wasu 'yan bindiga suka kai hari kan masu hakar ma'adanai a kauyen Janruwa dake karamar hukumar ta Birnin Gwari.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewar 'yan bindigar da suka fito daga makwabtan kauyuka dake jihar Zamfara, sun kewaye kauyen Gwaska da Kuiga da misalin karfe 2:3 na ranar jiya, Asabar, 5 ga watan Mayu, tare da yin harbin kan mai-uwa da wabi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel