Abun Bakin Ciki
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Legas (LASEMA) da hukumar kashe gobara ta jihar sun gaggauta zuwa wurin da abin ya afku. Kazalika rundunar ‘yan sanda ta ko-ta-kwana (RRS) ta ce ta tura jami’anta
Rabaran Miner ya yi zargin cewar wasu 'yan siyasa dake burin ganin sun karbi mulki daga hannun gwamnatin tarayya ta kowanne hali, ke daukan nauyin kashe-kashen da ake yi a jihohin Filato da Benuwe da kuma arewacin Najeriya. "Akwai
Wani rahoto da shafin jaridar BBC Hausa ta fitar dazun nan ya bayyana cewar fiye da mutane 300 ne aka kashe yayin da wasu da yawa suka raunata, wasu kuma suka salwanta a wani sabon rikicin kabilanci da ya barke tsakanin kabilun
A ranar Talatar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kalubalanci masu zargin sa kan cewar ya yi shiru ya sanya idanu kurum kan kashe-kashen da makiyaya ke faman aiwatar wa cikin wasu sassa na kasar nan ta Najeriya.
Kwamandan hukumar na jihar, Mista Babangida Dutsinma, ya sanar da hakan a jiya, Talata, yayin wata ganawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN). Ya kara da cewar, kafin hukumar su ta samu labarin abinda yak e faruwa
Hukumar 'yan sanda ta jihar Jigawa, ta tsinto gawar wata Matar aure mai shekaru 20 a duniya cikin dokar wani daji dake karamar hukumar Dutse ta jihar kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito a ranar Talatar da gabata.
A yau, Litinin, ne wata babbar kotun jihar Legas dake zaman ta a Igboser ta bayar da umarnin a tsare wata lauya, Udeme Otike-Odibi; mai shekaru 48 saboda kisan mijin ta, Symphorosa Otike-Odibi, mai shekaru 52. An zarge tad a yanke
A wani rahoto na musamman da cibiyar Brookings Institution ta fitar a karshen watan Mayu, Najeriya na da yawan tyalakawa miliyan 87 yayin da Indiya ked a mutum miliyan 73.Rahoton ya bayyana cewar jamhuriyar dimokradiyar Kongo zata
Kakakin hukumar 'yan sanda na jihar, Edet Okon, ya bayar da tabbacin sa na dangane da wannan lamari da ya bayyana cewa ya afku ne da misalin karfe 1.00 na daren ranar Juma'ar da ta gabata a kauyen Tunkushi dake Konduga.
Abun Bakin Ciki
Samu kari