Abun Bakin Ciki
Jinjiri ya bayyana cewa, an kwantar da wannan mutane biyu ne asibiti sakamakon munanan raunuka da suka samu a sanadiyar afkuwar wannan arangama a ranar Juma'ar da ta gabata tsakanin 'yan baranda a kauyen Limawa dake garin Dutse.
Wani mai kare hakkin dan Adam, Dede Uzor, ya yi tir gami da Allah wadai dangane da afkuwar wannan lamari, inda yake kira ga kwamishinan 'yan sanda na Jihar, Garba Umar, akan ya tabbatar an gudanar da adalci cikin lamarin.
Rahotanni da sanadin jaridar sun bayyana cewa, an gurfanar da wannan Mutane tare da taragonsu da kuma wasu kamfonin biyu na Macchalis International Limited da Ayoknok Ventures Limited a gaban Alkaliyar Kotun, Hadiza Rabiu Shagari.
Wasu ‘yan ta’adda da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai wasu sabbin hare-hare a kauyukan Dutsin Wake da Oho dake karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara tare da kasha mutane fiye da 30. Saidai kakakin hukumar ‘yan sanda a ji
Da sanadin jagorancin Mataimakin Kwamishinan 'Yan sanda, Abba Kyari, Hukumar ta samu nasarar cafke wasu miyagu da ake zargin su da aikata fashi da makamin da ya afku a ranar 5 ga watan Afrilun da ya gabata a garin Offa.
Ya bar motar ta sa kirar Ford Explorer ta miliyoyi dake da lambar mallaka APP 190CE a saman gadar da ba ya rabuwa da gudanarwar ababen hawa. Hukumar bayar da agajin gaggawa a jihar Legas (LASEMA) na kokarin binciko dalilin da ya s
Yayin ganawa da Manema Labarai dangane da afkuwar wannan lamari, Mallam Abdul-Mumin Adamu, babban Sakataren Cibiyar bayar da agaji na gaggawa reshen garin Zaria ya bayyana wannan tsautsayi da abin takaici da kuma ban tsoro.
Wata jaririya 'yar watanni shidda da haihuwa, mahaifiyar ta da wasu Mutane biyu sun riga mu gidan gaskiya yayin da dakarun Soji Kasa suka afka yankin Oluasiri domin gudanar da aiki a Karamar Hukumar Nembe ta jihar Bayelsa.
Hakazalika kakakin rundunar 'yan sanda ta jihar, Loveth Odah, ta bayar da tabbacin ta dangane da wannan rahoto inda ta ce hukumar za ta ci gaba da gudanar da bincike gami da titsiye wadanda suka shiga hannu a halin yanzu.
Abun Bakin Ciki
Samu kari