Abun Bakin Ciki
Cikin kwaranyar hawaye ta dubunnan mutane, anyi jana'izar yara kimanin 40 da ajali ya katse masu hanzari yayin da mayakan kasar Saudiya suka kai wani mummunan hari kan wata mota dauke da al'umma a Arewacin Kasar Yemen.
Wannan ne dalilin da ya sanya a ranar Talatar, Peace ta shiga jibgar Khadiya kamar Allah ya aikota, sa’annan ta sanya reza ta yayyanka mata hannayenta da jikinta, daga bisani kuma Mijinya ya banka ma yarinyar wuta a duwawu.
Da sanadin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, wani Mutum farat daya ya yi amfai d harsashi na bindiga wajen harbe 'yan uwan sa takwas da ya hadar har da kananan yara biyu kuma ya arce kamar yadda 'yan sanda suka bayyana.
Mista Olusegun Martins shugaban hukumar kula da tsaron manyan hanyoyi, shine ya tabbatar da wannan lamari yayin ganawa da 'yan jarida na kamfanin dillancin labarai na Najeriya, inda ya ce akwai kimanin mutane biyu da suka jikkata.
An samu karancin fitowar masu kada kuri’a a zaben maye gurbin sanatan Bauchi ta kudu dake gudana a yau, Asabar, 11 ga watan Agusta a kananan hukumomi 7 na jihar ta Bauchi. A wani zagayen rangadi da wakilan jaridar Tribune suka gud
Da sanadin jaridar NAN mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sanda ta samun nasarar cafke wasu miyagun mutane da suka shahara da yiwa al'umma satar kudi ta hanyar na'urar da kuma katin nan na ATM cikin manyan biranen Kano da Enugu.
Sanata Rafi’u Ibrahim, mai wakiltar jihar Kwara ta kudu ya zargi ‘yan majalisar dattijai na jam’iyyar APC da karbar cin hancin dalar Amurka miliyan $1m domin tsige shugaban majalisar, Bukola Saraki da mataimakinsa, Ike Ekweremadu.
A ranar Alhamis ne wasu yan bindiga da suka yi awon gaba da fitaccen Malamin addinin Musunluncin nan dake zaune a jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Al-Garkawy tare da wasu dalibansa. Jaridar Desert Herald ce ta ruwaito wannan labari, ind
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sanda reshen jihar Neja ta daƙume wani ɗan acaɓa God'stime Okone, bisa laifin yiwa wata yarinya 'yar shekara 11 fyaɗe a yankin karamar hukumar Gurara ta jihar.
Abun Bakin Ciki
Samu kari