Abun Bakin Ciki
Sashen yaki da tu’ammali da miyagun kayan maye na jihar Benaluru(NCB) dake kasar Indiya ya sanar da kama wani dan asalin Najeriya, Ozy Chukwudu, da hodar iblis mai nauyin 155.5g a ranar Laraba, 25 ga watan Yuli. Jami’an NCB sun
Kakakin hukumar 'yan sanda, SP Gambo Isah, shine ya bayar da tabbaci kan wannan lamari, inda ya ce hukumar ta samu nasarar cafke Matasan biyu ne yayin da suka yi yunkurin yaudarar wani dan kabubu domin raba shi da abin sana'ar sa.
Kamar yadda shafin jaridar Today Nigeria ta ruwaito NAIJ.com ta fahimci cewa, motocin da samfurin kirar kamfanoninsu sun hadar da Mack mai lambar LND 615XP, Mazda mai lambar KSF 102XD da kuma tankar man fetur mai lambar APP 273XP.
A ranar Juma'ar da ta gabata ne cibiyar bayar da agaji na gaggawa SEMA reshen jihar Cross River ta bayyana cewa, akwai kimanin 'yan gudun hijira 34, 000 daga kasar Kamaru dake fake cikin kananan hukumomi shida a fadin jihar.
Olayemi mai sana'ar Walda da hukumar 'yan sanda ta dakume yayin satar motar mai lamba SS719 AAA ya bayyana cewa, ya na matukar samun annashuwa da farin ciki a duk sa'ilin da yayi satar mota musamman masu amfani da dan mabudi.
Rahotanni dake iske mu a wannan lokaci, sun tabbatar da mana cewar wasu 'yan bindiga sanye da kakin jami'an 'yan sanda na SARS sun budewa tawagar Sanata Dino Melaye wuta a jihar Kogi. Jaridar Tribune ta rawaito cewar lamarin ya fa
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar kula da lafiyar manyan hanyoyi ta FRSC (Federal Road Safety Corps) ta bayyana cewa kimanin rayukan mutane 215 suka salwanta a sanadiyar afkuwar hadurra a kwararon hanyar Legas zuwa Ogun.
Kamar yadda rahotanni da sanadin shafin jaridar The Punch ta bayyana, wasu tagwayen juna Taiwo da Kehinde Animashaun, sun yi kacibus da ajali jim kadan bayan ziyarar Mahaifiyarsu a gidan ta dake yankin unguwar Sango ta jihar Ogun.
Kakakin hukumar kula da manyan hanyoyi Mr. Babatunde Akinbiyi, shine ya bayar da tabbacin wannan lamari yayin ganawa da manema labarai da cewar hatsarin ya ritsa da mutane bakwai da uku suka rigamu gidan gaskiya a birnin Abeokuta.
Abun Bakin Ciki
Samu kari