Abun Bakin Ciki
Binciken kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewa, ko shakka babu an keta haddin wannan yarinya inda yayin tuntubarta dangane da wanda yayi mata wannan aika-aika ta yi nuni da Mahaifinta tare da zayyana yadda lamarin ya kasance.
Da tsakar daren jiya, Juma'a, ne misalin karfe 12:00 wata tanka makare da man fetur ta fadi kusa da sakatariyar karamar hukumar Gada, daidai gangaren mahadar Gada, kuma nan take ta kama da wuta. Tashin gobarar ya yi sanadiyar kone
Mutane biyu aka kashe tare da raunata wasu uku a sabon rikicin da ya barke da yammacin jiya, Lahadi, a karamar hukumar Barkin Ladi da ke jihar Filato. Rahotanni sun bayyana cewar an kashe mutanen biyu ne yayin da su ke dawowa daga
Mazauna unguwar Ikorodu a jihar Legas sun shiga cikin juyayi bayan gano gawar wasu yara biyu da kare daya a cikin na'urar sanyaya ruwa (firinji). Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar lamarun ya faru ne a gida
Rikici ya kaure tare da doke-doke a tsakanin shugabanni da wasu fusatattun matasa da ke zargin jagororinsu sun ha'ince su a kan kyautar kudin shan ruwa, N300,000, da gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, ya bawa gamayyar kungiyoy
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya gargadi ma su rike da sarautun gargajiya da su guji bayar da mafaka ga 'yan ta'addar da dakarun soji ke fatattaka daga jejin jihar. Masari ya yi wannan gargadi ne a yau ta cikin wani
A yau Juma'a cikin babban birnin kasar nan na tarayya, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilansa dangane da yadda al'amurran Majalisar dokoki ta tarayya ke matukar ci ma sa tuwa a kwarya tare da kuntatawa da bacin rai.
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, a ranar Alhamis din da ta gabata ne wasu 'yan ta'adda rike da bindigu suka yi garkuwa da wasu kananan ma'aikatan kiwon lafiya 3 a babbar hanyar Nasarawa zuwa garin Toto.
Alhaji Mansur Muaza, shugaban rikon kwarya na karamar Batsari, ya shaidawa manema labarai a yau, Alhamis, cewar 'yan bindigar sun aiko da takardar barazanar cewar za su dawo daukan fansa. Muaza ya bayyana cewar karamar hukumar ce
Abun Bakin Ciki
Samu kari