Abun Bakin Ciki
Rahotanni sun bayyana cewar a kalla mutane biyu ne su ka rasa ransu bayan wani artabu tsakanin mabiya Shi'a da dakarun sojin Najeriya. An samu hatsaniya tsakanin mabiya Shi'a da sojojin ne a unguwar Zuba da ke Abuja yayin da Shi'a
Mun samu rahoton cewa, a can jihar Legas hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta cikwikwiye wani matashin wanzami mai shekaru 18, Bakare Isma'il, da laifin yiwa wata budurwa 'yar shekara 14 fyade dake makotaka da shi.
Hukumar kula da kiyaye tashoshin jiragen ruwa ta NIWA National Inland Waterways Authority, a yau Juma' ta bayar da tabbacin adadin rayukan Mutane 11 da suka salwanta a sanadiyar wani hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Benuwe.
Sanata mai wakiltar jihar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana masu fakewa da addini domin rura wutar rikici a matsayin makiyan Najeriya na zahiri. Sanata Sani, sabon mamba a jam'iyyar PRP bayan fitar sa daga APC, ya yi Alla
Wata Mahaifiya da jariran ta biyu masu shekarun 2 da 3 na cikin rayukan Mutane 6 da suka salwanta a ranar Asabar din da ta gabata a sanadiyar wani mummunan hatsari da ya auku a jihar Akwa Ibom dake Kudancin Najeriya.
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, wani Matashin Mahaifi mai shekaru 35 a duniya, Michael Igbaniba, ya shiga hannu jami'an tsaro na 'yan sanda a sanadiyar kwanciya da diyar cikin sa har na tsawon shekaru 2.
Mun samun cewa tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya, Alhaji Sani Lulu Abdullahi, ya bayyana rashawa a matsayin jigo kuma babban kalubale da katutu da ya zamto cikas ga ci gaban kasar nan ta Najeriya.
Wata tankar dakon man fetur da ke dauke da dizel ta fado daga kan gadar Otedola a yayin da take tafiya zuwa Berger a garin Legas. Tankar ta fado ne da yammacin yau, Litinin, kuma tuni jami'an bayar da agajin gaggawa sun isa wurin.
Da sanyin safiyar yau, Ltinin, ne gwamnan jihar Kaduba, Malam Nasir El-Rufa'i, ya gudanar da wani zagayen rangadin sassan da jaririn rikicin da ya barke jiya a garin Kaduna ya shafa. Daga cikin unguwannin da El-Rufa'i ya ziyarta,
Abun Bakin Ciki
Samu kari