Abun Bakin Ciki
A halin yanzu diyar shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar Dutsinma ta jihar Katsina, Zainaba Hussaini, ta shiga hannun 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane yayin da suka yi awon gaba da ita a daren jiya na Laraba.
Za ku ji cewa a gobe Alhamis Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai gana da wasu shugabannin kasashe 5 na nahiyyar Afirka a babban birnin N'Djamena na kasar Chadi dangane da ruruma da sake kunno kai na kungiyar ta'adda ta Boko Haram.
Mun samu cewa hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta bayyana cewa, aukuwar wata wutar gobara ta lankwame Daki 1 da kuma Shaguna 7 a babbar hanyar Weatherhead da ke unguwar Sabon Gari a tantagwaryar birnin Kanon Dabo.
Hukumar 'yan sanda a jihar Kano ta bayyana cewar ta kama wasu gungun matasa dake sana'ar karuwanci da manyan mutane a birnin Kano. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Kano, DSP Magaji Musa Majiya, ya ce matasan da su ka kama su ne
A kalla 'yan kasuwar dabbobi 15 ne daga kauyen Maiyama, a jihar Kebbi, suka gamu da ajalinsu a yau, Lahadi, a wani hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyar su ta zuwa kai shanu Legas. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya
Wata babbar kotun jihar Zamfara dake zamanta a garin Gusau ta yankewa Lawali Attahiru Dogonkade, mamba a majalisar dokokin jihar Zamfara, daurin shekaru 4 a gidan yari bayan samun sa da laifin damfarar N31m. Alkalin kotun, Jastis
A ranar Juma'a ne gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ya kai ziyarar ta'aziyya da jaje a makarantar sakandiren 'yan mata ta kwana Maga inda wasu dalibai uku su ka mutu. Shugabar makarantar sakandiren, Lami Abubakar, ta sha
Uwargidan shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari, ta yi kira kan hadin kan manyan addinai biyu na kasar nan domin tunkarar annobar cin zarafi da keta haddin Mata a jami'o'i, wuraren aiki da kuma tsakanin iyalai a kasar nan ta Najeriya.
Mun samu cewa a jiya Juma'a tsautsayi da ya baya wuce ranarsa ya auku yayin da wutar gobara ta lashe fiye da shaguna 100 a shahararriyar kasuwar nan ta Funtua da ke birnin jihar Katsina kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Abun Bakin Ciki
Samu kari