Abun Bakin Ciki
Wasu 'yan bindiga sun kone motocin sojoji guda uku yayin wata musayar wuta da suka yi da tawagar jami'an tsaro a kan hanyar zuwa Shimfida a karamar hukumar Jibiya a jihar Katsina. Mata uku sun samu raunuka yayin musayar wuta da
Da yake tabbatar da faruwar lamarin yayin ganawarsa da manema labarai, kwamishinan 'yan sandan jihar Kebbi, Garba Muhammad Danjuma, ya ce matar ta kashe mijinta ne saboda tana son koma wa gidan tsohon mijinta mai suna Idris Garba
A cikin wasu takaitattun sakonni da ta wallafa a shafinta na dandalin sada zumunta (Twitter), fadar shugaban kasa ta yi kira ga 'yan Najeriya, a gida da ketare, da su yi watsi da wani labari mai dauke da bidyo da ke yawo a dandali
Wata majiya a filin saukar jiragen ta tabbatar da cewa yanzu al'amura sun koma daidai a filin saukar jirgin. Ma'aikatan lafiya sun tabbatar da cewa sun samu sanarwar su kasance cikin shiri domin taimakon wani mutum, mai shekaru 40
Hare-haren da suka auku a kauyuka biyu na gundumar Marsabit da ke kan iyaka da kasar Habasha, sun kasance masu kiwon shanu 'yan kabilar Gabra wanda adawa ta tsawon shekaru aru-aru ke tsakaninsu da kabilar Borana.
Sai dai bayan aukuwar harin na baya-bayan nan, wani uban gayya na kabilar Tibi, Stephen Butu, ya yi kira ga al'ummarsa a kan su zauna lafiya tare da daukar dangana inda ya yi neman kada su mayar da martani.
Biyo bayan wani ruwan sama na mamako da ya kwarara a ranakun Juma'a da Asabar, ambaliyar ruwa ta hargitsa kananan hukumomi biyar na jihar Adamawa da suka hadar da Yola ta Arewa, Yola ta Kudu, Girei, Shelleng da kuma Ganye.
Mahukunta a kasar Nijar sun wasu 'yan ta'adda da ake zargin mayakan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram ne sun hallaka mutane 12 a garin Gueskerou na jihar Diffa wanda ke iyaka da kasar Najeriya.
Wata kotun majistire da ke zamanta a birnin Kanon Dabo, ta bayar da umarnin tsare mataimakin shugaban kwalejin fasahar lafiya ta garin Bebeji, a gidan kaso na tsawon kwanaki sanadiyar bayan zarginsa da laifin neman matar aure.
Abun Bakin Ciki
Samu kari