Abun Bakin Ciki
Hukumar EFCC ce ta nemi kotun ta bata izinin cigaba da tsare Adoke har zuwa lokacin da zata kammala shiri domin gurfanar da shi a gaban kotu. Da yake yanke hukunci a kan bukatar da EFCC ta mika a gaban kotunsa, Jastis Musa ya bayy
Sai dai, jama'a sun balle tagar daya daga cikin bandakan gidan tare da kubutar da mijin marigayiyar, Sani Yahaya Jumare, tare da garzaya wa da shi zuwa asibiti mafi kusa. Jaridar Daily Trust ta wallafa cewa gobara ta tashi a gidan
A cikin wani jawabi da kakakin rundunar 'yan sandan jihar, Gambo Isah, ya fitar ranar Alhamis, ya bayyana cewa dakarun rundunar atisayen 'Puff Adder' ne suka kubutar da 'yammatan bayan musayar wuta da 'yan bindigar da suka sace
Matasan sun kone motocin ne sakamakon take wani dan acaba da fasinjan da ya dauko da motar dakon simintin ta yi yayin da suke wuce wa ta garin. Kakakin hukumar tabbatar da biyayya ga dokokin tuki a jihar Ogun, Babatunde Akinbiyi
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, Habu Sani, ne ya sanar da faruwar hakan a cikin wani jawabi da ya raba wa manema labarai ta hannun kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna. Kwamishina ya bayyana cewa Sulei
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa wasu bangarori na kasuwar Kara hanyar babbar titin Lagas- Ibadan a ranar Talata, 31 ga watan Disamba, sun kama da wuta.
Akwai masu ganin cewa Bishop Oyedepo ya zarta sauran tsarorinsa; manyan limaman addinin kirista dake Najeriya, idan har maganar kudi ake yi. An yi kiyasin cewa ya mallaki a kalla dalar Amurka miliyan $100 zuwa $200 bayan manyan
Hukumar 'yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yadda wani mahaifi ya bankawa 'ya'yansa biyu wuta bayan da ya zargesu da maita. Nyam Choji dan asalin kauyen Shen ne dake karamar hukumar Jos ta Kudu.
Tsohon ministan, wanda aka fi kira da "TY Danjuma", ya bayyana hakan ne ranar Asabar yayin da yake gabatar da jawabi a wurin taron kaddamar da wani littafi da kuma bayar da kyaututtuka da jaridar Tribune ta shirya. "Babu wani saur
Abun Bakin Ciki
Samu kari