Abun Bakin Ciki
Lamarin ya faru ne yayin da jami'an tawagar suka dira unguwar tare da kwace baburan 'yan acaba, lamarin da ya fusata masu sana'ar acaban har suka far wa tawagar jami'an domin krbar baburansu. A cewar SaharaReporters, a yayin da ak
Masu gabatar da kara sun zargi Felicia da kone bangaren gidan da take ciki domin karkatar da hankalin jama'a zuwa tunanin cewa gobara ce ta tashi a gaba daya, ta kone bangaren gidajen nasu. A cikin takardar karar, gwamnatin jihar
Wani sabon rahoton bincike da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta fitar a cikin mako ya nuna cewa har yanzu rundunar 'yan sanda ce a kan gaba idan ana maganar hukumomi ko ma'aikatun gwamnati da cin hanci ya yi wa katutu. Hukumar NB
A ranar Juma'a ne wata babbar kotun Sharia da ke zamanta a Gusau, jihr Zafara, ta bayar da umarni a tsare tsohon kwamishinan kananan hukumomin jihar Zamfara, Bello Dankande, bayan an gurfanar da shi a gabanta bisa zarginsa da hann
Hankulan mazauna birnin Kaduna sun tashi, sakamakon rushe sama da gidaje 300 da cibiyar habaka birane ta jihar Kaduna (KASUPDA) ta yi. Wasu gidajen da aka rushe din ana kan ginasu ne, wasu daga ciki kuma an kammala har an tare.
A cewar majiyar, nan take mijin ya fadi sumamme sakamakon tsananin rikon da matar ta yi masa a 'mazakuta' kafin daga bisani likitoci su tabbatar da cewa ya mutu bayan an kai shi asibiti. Yanzu haka jami'an rundunar 'yan sanda na
Wata budurwa mai suna Labake Olowokere, ta soki masoyinta mai suna Seun Komlafe da cokali mai yatsu sakamakon kamashi da tayi da wata budurwar. An gano cewa, Labake ta ziyarci masoyinta Seun ne a yankin Okeopa da ke Ilesha wajan k
A cikin satin da ya gabata ne wata babbar kotu a Kano a karkashin mai shari'a Usman Na'abba ta soke dokar da ta bawa gwamnatin jihar damar kirkirar sabbin sarakuna yanka 4 masu daraja daya da sarki Sanusi II. Sai dai, wasu masu na
'Yan gidan fursuna da ke gidan gyaran hali na karamar hukumar Eket da ke jihar Akwa Ibom a ranar Asabar sun fito zanga-zanga a kan zargin wani ma'aikacin gidan gyaran halin da kisan dan uwansu.
Abun Bakin Ciki
Samu kari