Abun Bakin Ciki
A cewar dan jaridar mai gudun hijira, Ahmad Salkida, gawarwakin mayakan kungiyar sun mamaye kusan ko ina a filin da suka yi musayar wuta da sojoji. Salkida ya bayyana cewa mayakan da suka rage sun gudu sun bar motocinsu na yaki
Daya daga cikin tuhumar na cewa: "ke, Aisha Bala Aliyu, a wani lokaci da ya wuce, tsakanin watan Mayu da Agusta na shekarar 2018, kin karbi kudi miliyan talatin da biyar (N35,000,000) daga hannun Hadiza Inna Sanusi, da sunan saka
Kakakin rundunar yan sandan jahar, David Misal, ya fada ma manema labarai cewa an kama mai laifin ne tare da yaran a wani garejin mota a karamar hukumar Bali da ke jahar yayinda suke shirin shiga mota.
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta ta bayyana cewa sai da daliban suka sanar da malamin cewa Kelvin bashi da koshin lafiya, sakamakon wani rauni da ya samu a kafarsa, amma duk da haka malamin ya cigaba da bugunsa kamar Allah ya
Gagarumar gobara ta lashe gidan rediyon Freedom da ke jihar Kaduna a sa'o'in farko na ranar Lahadi. An gano cewa wutar ta samo asali ne daga gobarar da ta tashi daga wajen ajiye na'urar samar da wutar lantarki. Jaridar Daily Trust
Daily Nation ta rawaito cewa direban motar ya nemi motar ya rasa bayan ya fito daga Cocin St. Anthony, inda ya sauke wata gawa. A wani rahoto da ABC ta wallafa a ranar da abin ya faru (26 ga watan Fabrairu), hukumomi sun roki bara
Masu garkuwa da mutanen biyu da dakarun sojin suka kama sune; Bala Yunusa (wanda aka fi sani da Katako), dan asalin jihar Kaduna mai shekaru 35 da Idris Iliyasu (wanda aka fi sani da Dan Ikara), mai shekaru 37, dan asalin karamar
Mutane hudun da suka rasa ransu sun hada da; Alhaji Sanusi 'Yar Bakare, Akili Isuhu daga Bawa Mai Ruwa,Nana Husaini Unguwar Farin Duste, da Muntari Sama'ila daga gidan Korau. Isah ya bayyana cewa kwamishinan 'yan sandan jihar Kats
An kara samun fashewar bamabamai a wata kasuwa da ke babban birnin a watan Yuli, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 15. Hare haren ne na farko da mayakan kungiyar Boko Haram 'yan Najeriya suka kai kasar Chad, hedikwatar
Abun Bakin Ciki
Samu kari