Abun Bakin Ciki
Yanzu haka an rufe Masallacin yayin da jami'an tsaro suka yi nasarar kama wanda ya kai harin. Wanda ya kai hari ya saci numfashin Musulman da suke shirin gudanar da sallar La'asar. Ko a cikin shekarar da ta gabata sai da wani dan
Da yake mayar da martani, Melaye ya ce yana sha'awar sayen motoci kuma bai kamata hakan ya zama matsala ga kowa ba. "Kowa yana kashe kudinsa ne a kan abinda yake so. Ni burina shine na mallaki motocin kece raini. Masu tsafi suna
Jawabin ya kara da cewa, jami,in ya ankarar da abokan aikinsa kuma an samu nasarar kwace kwayoyin. Wata ma'aikaciyar sashen lafiya a hukumar EFCC, da ta duba kwayoyin, ta bayyana cewa kwayar 'Rophynol' ce a cikin kullin da aka kam
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Daniel, dan kasuwa mai shekaru 56 a duniya, ya nufi kotun da bukatar neman ta raba aurensa da matarsa saboda tana barazanar cewa zata kashe shi. A nata bangaren, Temitope
A Sokoto, wani Darekta da wasu mutane sun yi wa Budurwa cikin-shege har ta mutu. Babban Jami’in Gwamnati ya karyata maganar da cewa sharri ne.
Kazalika, karin wasu mutane 12 sun samu rauni yayin ziyarar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umar Zulum, a zuwan da ya yi domin ganawa da mazauna sansanin 'yan asalin Najeriya a niyyarsa ta son dawowa da su gida. "Muna da ada
Wasu yan uwan juna su uku sun babbake har lahira a ranar Asabar a gidansu da ke kauyen Chelekwe, Okija a karamar hukumar Ihiala da ke jahar Anambra.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Borno, Mohammed Aliyu, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewa jama'a ne suka kama matashin ranar 7 ga watan Fabrairu. A cewar kwamishinan, binciken rundunar 'yan sanda ya nuna cewa
Wani shida, Shafi'u Suleiman, ya ce daga cikin mutanen da suka mutu a cikin motar akwai wata amarya da kawayenta da wasu matan aure da zasu raka ta dakin mijinta bayan kammala shagalin biki. A cewar shaidar, amaryar da daya daga
Abun Bakin Ciki
Samu kari