Abun Bakin Ciki
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta gurfanar da Kalu da Ude Jones Udeogu, tsohon darektan kudi da asusu na jihar Abia, bisa tuhumarsu
Rundunar 'yan sanda ta ce ta kama wasu daga cikin wadanda ake zargi da kisan lauyan, sannan ta kara da cewa wadanda ake zargin sun jagoranci tawagar 'yan sanda
A takaitaccen sakon da ya wallafa a shafinsa na tuwita, shugaba Buhari ya bukaci rundunar 'yan sanda ta gaggauta gudanar da bincike tare da zakulo wadanda su ka
Kazalika, ta bayyana cewa ya gaza kare kansa ko gabatar da wata kwakwarar hujja da za ta wanke shi daga zargin da ake yi ma sa. Kotun ta ce wanda aka gurfanar
Shugaban kwamitin yada labarai na majalisar dokokin jihar Zamfa, Shamsudeen Hassan, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana da kamfanin dillancin labarai na
Ruma ya gamu da ajalinsa ne yayin da ya ziyarci kauyensu, Sabon Garin Dunburawa, domin ganawa da 'yan uwansa. Wata majiya ta sanar da Daily Trust cewa wasu 'yan
Harin na zuwa ne bayan kwana daya kacal da kashe mutane 13 a wani hari da 'yan bindigar su ka kai a kauyukan Unguwar Gizo, Maigora, Sabon Layi, da Mai Ruwa a ka
Mun ji cewa Gwamnatin Bauchi ta koka game da adadin matan da ke mutuwa wajen zubar da ciki. Mata fiye da 200 sun mutu wajen kokarin zubar da juna biyu a Bauchi.
A yayin da hukumar NCDC ta bayyana cewa an samu mutane biyu da ke dauke da kwayar cutar korona a jihar, gwamnatin Kogi ta kafe a kan cewa annobar ba ta bullar j
Abun Bakin Ciki
Samu kari