Abun Bakin Ciki
A cikin wani jawabi da Azeez Sani, shugaban sashen yada labarai na NECO, ya ce, "shugaban kasa, bisa dogaro da ikon da kundin tsarin mulki ya bashi, ya amince
Femi Adesina, kakakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar da mutuwarta a cikin sakon ta'aziyyar da ya fitar a ranar Laraba. Adesina ya ce shugaba Buhar
A wani sabon faifan bidiyo da ta nada ranar Talata, Susan ba ta san me NCDC ke nufi da ita ba tare da yin zargin cewa ana son kasheta ko ba ta guba. Susan ta
A cikin jawabin da kakakinsa, Garba Shehu, ya fitar ranar Talata, shugaba Buhari ya mika sakon ta'aziyyarsa ga ilahirin mutanen jihar Neja bisa rashin da ya kir
Ana zarginsa da sayen wani kango a kan zunzurutun kudi da yawansu ya kai biliyan N7 ba tare da bin ka'ida ba. Da ya ke amsar tuhumar da ake yi ma sa, Bello, ya
Sanatan ya bayyana cewa yanzu haka jama'arsa sun dogara ne da sojojin kasar Nijar domin samun ceto duk lokacin da 'yan bindiga su ka kai musu hari. "Babu tsaro
Rahotanni da Legit.ng ta samu daga wasu sanannun jaridun kasar nan sun bayyana cewa an samu fashewar bama - bamai a jihar Borno. Jaridu, wadanda suka hada 'TheN
Jami'an rundunar 'yan sanda sun shiga neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya ci zarafin matarsa a ranar Asabar, 16 ga watan Mayu, bisa zargin ta na cin aman
Yayin ganawarta da manema labarai bayan an sallameta, matar ta kafe a kan cewa damafara kawai ake yi da sunan cutar a Najeriya, saboda har yanzu ba ta ga sakama
Abun Bakin Ciki
Samu kari