Abun Bakin Ciki
Kazalika, ofishin babban mai binciken ya bankado yadda hukumar makarantar ta biya wasu ma'aikata 52 N36m a matsayin kudin sutura, kuma an tura kudin ne asusun
Dan achabar ya ziyarci ofishin 'yan sanda da fetur dinsa a cikin wata kwalbar ruwa, sannan ya kulle kansa a cikin wani daki a harabar ofisihin, ya zuba fetur a
Darektocin da shugaba Buhari ya amince da dakatar da su sun hada da; Mista Jasper Ikedi Azusalam (darektan kudi da saka hannun jari), Uwargida Olukemi Nelson
Duk da hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa (NCDC) ta sanar da cewa an samu mutane uku da suka kamu da cutar korona a Kogi, gwamnatin jihar ta kafe a kan cew
A yau, Alhamis, ne rundunar sojin Najeriya ta ce ba alhakinta ba ne gudanar da bincike tare da tona asirin ma su daukan nauyin kungiyar Boko Haram da takwararta
A cikin wani jawabi mai dauke da sa hannun Isa Gusau, ma'aikacin sashen watsa labarai a gidan gwamnatin Borno, gwamnan jihar, Farfesa Babagana Umar Zulum, ya sa
Ta zo gidana da misalin karfe 7:00 na ymmacin ranar Lahadi, na nemeta bayan mun yi wanka amma sai ta ki amincewa, har hakan ta kai ga mun samu sabani. "Na tamba
Shugaban hukumar NIS na kasa, Muhammad Babandede, ne ya bayar da wannan sanarwa a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Talata a Abuja. Babandede ya fitar da jawa
A cewar Mba, tawagar ma su garkuwa da mutanen ne suka sace Dakta Audu Benedict, dansa, da kuma abokinsa a kan hanyarsu ta zuwa Abuja daga jihar Benuwe. Dangi da
Abun Bakin Ciki
Samu kari