Abun Bakin Ciki
Rundunar 'yan sanda ta na tuhumar Olaniyi, mazaunin yankin Eleti - Odo a kan titin Iwo a garin Ibadan, bisa tuhumarsa da aikata laifi guda daya; laifin saduwa
Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, DCP Frank Mba, ya gabatar da mai laifin a gaban manema labarai a ranar Litinin. Mba ya bayyana cewa an fi sani mutumin da
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi mai shekaru 36 bayan ya yi lalata da kaninsa ta hanyar luwadi tare da toshe masa baki da biskiti da lemu.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na 'Facebook' a daren ranar Alhamis, Tunji ya bukaci jama'a su taya maigidansa da addu'a. "Ku yi watsi da zancen mutu
Da yake magana da manema labarai, jagoran masu zanga - zangar, Prince Yemi Itodo, ya ce sun shirya zanga-zangar ta lumana ne domin wayar da kai a kan illolin da
Sai dai, har yanzu ba a san dalilan 'yan ta'adda na kai hari kan tawagar sojojin ba a 'yan kwanakin baya bayan nan. Akwai kungiyoyin 'yan ta'adda da dama a kasa
Labari da ke zuwa mana ya nuna wani mara tausayi da imani ya yi wa jaririya yar watanni uku a duniya fyade a kauyen Adogi da ke jihar Nasarawa, tana asibiti.
Farfesa Ango ya bayyana cewa arewacin Najeriya bai taba shiga cikin yanayin rashin tsaro kamar na wannan lokacin ba tare da zargin shugaba Buhari da daukan alka
Manjo janar John Enenche, jagoran watsa labaran atisayen rundunar soji na kasa, ya ce an kai harin ne a karkashin atisayen 'ACCORD". Enenche ya bayyana cewa dak
Abun Bakin Ciki
Samu kari