Abun Bakin Ciki
Allah ya yiwa mukaddashin sakataren ilimi, Alhaji Umaru Marafa rasuwa, a yammacin Litinin, 29 ga watan Satumba, bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya.
Sai dai, kakakin rundunar hukumar kwastam na kwamanda ta I, Hameed Oloyede, ya shaidawa Daily Trust cewa an kaiwa jami'an NCS harin kwanton bauna bayan sun kwac
Mazauna kauyen sun bayyana cewa 'yan bindigar sun dira kauyen da misalin karfe 2:00 na safe tare da yin awon gaba da darekta a ma'aikatar lafiya ta jihar Zamfar
Wasu fusatattun matasa sun sake gudanar da zanga-zangar nuna fushinsu a kan yadda har yanzu 'yan bindiga ke cigaba da kai musu hare-hare tare da halaka mutane
Kotu ta tsare wasu mazaje su shida, a garin Osogbo, bayan gurfanar dasu bisa zargin samunsu da gawar wani mutum, Salami Adisa da kudirin yin kudin asiri da shi.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da bawa mata da 'ya'yan marigayi Kanal Dahiru Chiroma Bako kyautar gida da kudi Naira miliyan ashiri
Kudrat ta shaidawa kotun cewa, Sikiru na daukar bidiyo a wayarsa, na yadda yake saduwa da dadironsa, yana kunnawa a gaban ta, don ya kuntata ma ta. Sai dai a n
Ado Isa, kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa
Da ya ke tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sanda jihar Jigawa, Abdu Jinjinri, ya ce hatsarin ya faru sakamakon karo da juna da motoci biyu suka
Abun Bakin Ciki
Samu kari