Abun Bakin Ciki
DHQ ta ce ta gaggauta daukan wannan mataki ne bayan hukumar kwastam ta Najeriya (NCS) ta fitar da wata sanarwa domin ankarar da mazauna Abuja da wasu makwabtan
A cewarta, jami'an NAPTIP sun samu nasarar kama wata mata Cecila Ugbaku Onyema, ma'aikaciya a ma'aikatar noma da raya karkara, wacce ake zargi da zama dillaliya
Da ya kai ziyarar gani da ido zuwa garin Kagara ranar Alhamis, Hassan ya sanar da cewa rundunar 'yan sanda ta kashe shidda daga cikin 'yan bindigar da suka kai
Da ya ke magana a kan wani gini da za a rushe a yankin Guzape, Galadima ya nuna bacin rai da mamakinsa a kan yadda 'yan wani kamfani ya saba yarjejeniyar da aka
Wannan ambaliya ba kankanin koma baya za ta haifarwa Najeriya ba ta fuskar abincin da ake nomawa a cikin kasa, za ta kawo nakasu ga kokarin gwamnati na ganin an
Hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar wasu mata har su goma da ke a kan hanyarsu ta zuwa biki a karamar hukumar Jega da ke jihar Kebbi a ranar Litinin.
Tashin hankali da ba'a sa masa rana, an kama wani magidanci bisa kashe matarsa da matasan ‘ya’yansa maza su biyu saboda yana jin ciwon kai su kuma suna ihu.
Wani limamin coci mai suna Father Jude ya yanke jiki ya fadi inda ya mutu a nan take a lokacin da yake tsaka da wa’azi cikin taron jama'a, a Douala, Kamaru.
Da aka tuntubi kakakin rundunar 'yan sanda na jihar Anambra, Haruna Mohammed, a kan faruwr lamarin ya ce rikicin ya faru ne a wurin da kwamand din 'yan sandan
Abun Bakin Ciki
Samu kari