Abun Al Ajabi
Kakakin majalisar wakilai, Mista Femi Gbajabiamila ya nada Abdulsalam Idowu Kamaldeen a matsayin sabon mai bashi shawara na musamman akan bukatu na musamman. Abdulsalam mai shekara 49, ya samu nakasa yana da shekara uku a duniya.
Allah sarki duniya, kowani mutum da irin ibtila’in da Allah ke jarabtar shi dashi, a cikin haka wasu kan karbi nsu jarabawar hannu bibbiyu yayinda kuma sai ku ga wasu sun kauce hanya.
Wani abun al’ajabi ya faru inda wadansu tagwaye masu suna Isah Muhammad da Dauda Muhammad yan shekara 22 da ke zaune a garin Jos, babbar birnin Jihar Filato, suka yi mutuwar da jefa mutane cikin alhini da juyayi a dare ranar Litin
An samu wata daliba mace daga jami’ar Ahmadu Bello dake garin Zariya da ta ciri tuta a tsakanin kafatanin daliban jami’ar gaba daya ta hanyar lashe lambar yabo ta dalibar da tafi hazaka a jami’ar gabaki daya, Legit.ng
Wani abin al'ajabi ya faru a jihar Delta bayan wata mata mai suna Taiye ta fara aman sabbin N500 a garin Warri. Wannnan abu mai ban mamaki ya faru ne da sanyin safiyar yau, Lahadi a wani ginin bene dake gefen kwanar JJC a kan han
Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, wadanda ajalin ya katsewa hanzari sun hadar da abokanai da Waliyan wani Ango yayin da suke kan hanyar su ta zuwa daurin aure daga jihar Zamfara zuwa Nasarawa da ke Arewacin Najeriya.
Duk da kasancewar jama'a da dama na ganin maciji a matsayin abin tsoro, sai ga shi a garin Machina da ke jihar Yobe macizai sun zama 'yan gida don kuwa har gaisuwa su ke kaiwa sarkin garin a fadar sa. Tarihi ya nuna cewar a wasu
Sarkin Benin, Ewuare II, ya bukaci yariman kasar Wales, Charles George, da ke ziyara a Najeriya, da ya saka baki domin ganin kasar Ingila ta dawowa da masarautar sa kayan tarihin da ta kwasa a shekarar 1857. Sarkin ya bayyana cew
Maharaji Ji na wadannan kalamai ne yayin da Mahraji Ji da tawagar jama'ar sa su ka kai ziyara ofishin jaridar The Nation jiya, a jihar Legas, a ciga da shirye-shiryen wani babban gangamin da mabiya addininsu ke yi a wannan watan.
Abun Al Ajabi
Samu kari