Abun Al Ajabi
Idan aka yi maganar aure, abinda ke zuwa zukatan mutane shine mata da miji. Wasu kan yi tunanin miji da matansa. Babu mai kawo zancen mace daya da maza da yawa a matsayin aure. Amma kuma, a yankin Himalayan na Nepal, 'yan uwa...
Wata kotun Majistare da ke Osogbo, jihar Osun a ranar Litinin, ta garkame wani fasto mai suna Solomon Oni Opaalade a gidan yari kan satar tolotolo da akuya sannan ya yi wa mammalakin dabbobin barazana da asiri.
An tattaro cewa an kama tsohon banzan ne a dakin kwanan dalibai na Ribado hall, ABU Samaru, Zaria, da misalin karfe 4:00 na tsakar dare.
Rai bakon duniya inji masu iya magana, kuma a lokacin da mutum ke nashi sai na Allah ya kasance dahir. Hakan ce ta kasance da wannan matashiya mai suna Farida. A lokacin da take gab da shiga dakin auranta sai mai afkuwar ta afku.
Kamar yadda mai magana da yawun 'yan sandan yankin, Bala Elkana, ya sanar, a ranar 21 ga watan Oktoba ne hukumar tasu ta samu koken daga Patrick. Ya bayyana cewa, wacce yake zargin 'yar asalin jihar Abia ce kuma tana zaune a...
Wani boka mai shekara 55, Fatai Olanrewaju, wanda aka fi sani da Agbefawo ya gurfana a gaban kotun Majistare da ke zama a Oshogbo a ranar Litinin, 21 ga watan Oktoba, bisa zargin damfarar wata mai zuwa wajensa kudi har N481,000.
Shugaban daya daga cikin shahararrun makarantun ladabtar da kangararru da ke jihar Kano, Sheikh Muhammadu Aminu Abubakar, yayin wata hirarsa da manema labarai na BBC Hausa ya fadi dalilin rufe cibiyarsa ta mari.
Wani yaro dan shekara takwas tare da kaninsa mai shekara biyar sun yi hatsari da motar mahaifansu a birnin Hagen dake yankin Arewa maso yammacin Kasar Jamus, bayan sun yi tafiyar wasu yan mitoci, rundunar yan sanda kasar ta bayyan
A kwanan nan ne wata mai amfani da shafin zumunta mai suna @DrAlwaysRight, ta je shafin twitte, domin bayyana wani abun al'ajabi da ta ci karo dashi a wajen aikinta.
Abun Al Ajabi
Samu kari