Abun Al Ajabi
Yan sandan Bududa da ke yankin gabas na Uganda suna neman wani yaro mai shekaru 10 ido rufe, a kan sukar wani dalibi dan'uwansa da yayi da wuka samakon zarginsa da soyayya da budurwarsa mai shekaru 11.
Sheikh Mohammed Mutumba babban limamnin masallacin Kyampisi ne dake Uganda wanda ya gano amaryarsa katon gardi ce. Ma'auratan basu taba kwanciyar aure ba kuma sunyi makonni biyu da aure amma amaryar tace tana jinin al'ada ne.
Ma'aikatar shari'a ta kasar Saudi Arabia ta haramta auren wadanda basu kai shekaru 18 ba a duniya. Ta kuma fitar da shekaru 18 su zama karancin shekarun da dan kasar zai iya aure. Kamar yadda rahoto daga Saudi Gazette ya bayyana,
Dukkan godiya ta tabbata ga Ubangiji, don kuwa ta kammala haddace Qur’ani kafin ta shiga makarantar book. Babban abinda ya taimaka wajen samun wannan gagarumar nasarar shi ne yadda Myasam ke sauraron karatun Qu’ani kuma tana maima
Wata budurwa ‘yar Najeriya wacce aka bayyana da suuna Tola ta wallafa wani labara da y aba mutane mamaki. Ta wallafa labarin ne a shafinta na kafar sada zumunta ta tuwita. Tola ta wallafa labarin yadda wasu sabbin ma’aurata suka k
Wani bawan Allah mazaunin Dutsin-ma a jihar Katsina ya sanya ranar radin sunansa bayan ya sauya daga Buhari zuwa Sulaiman. Mutumin ya yi hakan ne bayan ya zargi gwamnatin Shugaba Muhammad Buhari da jefa cikin mawuyacin hali. Ya za
Farin cikin kowacce mace ne a kirata da uwa bayan aure. Wasu wannan farin cikin ba ya samuwa, saboda rashin haihuwa na shekaru da yawa bayan aure. Susan Egenti mai shekaru 44 bata samu wannan farin cikin ba sai bayan shekaru 16 da
Addini abu ne da yakamat a ce ya hada kan mutane. Amma a Najeriya kuwa, ya zama babban abunda ke kawo cece-kuce. Kowanne bangare ke kokarin nuna yafi dayan bangare ko a wajen ubangiji.
Wani addini mai suna 'Yarsan' na daya daga cikin tsoffi kuma daddun addinai a yankin Gabas ta tsakiya. Ana kiran addinin Ahl-e Haqq da harshen Larabci, ma'anarsa kuwa itace "Ma'abota gaskiya"
Abun Al Ajabi
Samu kari