Abun Al Ajabi
Wani matashin dan kasuwa mai suna Ebenezer wanda ke siyar da kwakwa ya bayyana yadda kasuwancin nasa ya sauya shi harma ya mallaki ababen more rayuwa a Accra.
Wani mutumin kasar Tanzaniya da ke aikin hakar ma’adinai ya zama miloniya a farat daya bayan ya siyar da wasu manyan duwatsu biyu wanda sune mafi girma a kasar.
Mun tattaro maku wasu halaye da za ka kama idan ka na sha’awar zama gawurtaccen Attajiri. Daga ciki akwai yawan karatu, gujewa bakin jama’a, da kuma cin bashi.
Tagwayen masu suna Goodluck da Rejoice sun rasa mahaifiyarsu bayan sa'o'i uku da aka haifesu. Halin da jariran ke ciki ne ya ja hankalin wata gidauniya a Imo.
Wani bidiyo mai matukar bada mamaki ya yadu a kafafen sada zumuntar zamani, an kama ma'aikaciyar jinya wacce ake zarginta da yunkurin satar jinjiri danye shar.
Wani mamba a kwamitin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya (FA) kuma shugaban Nigeria National League (NNL), Chidi Ofo-Okenwa, ya rasu yana da shekaru 50 a duniya.
Odukoya ta je shafin Twitter domin fallasa abunda ta gani yayinda take tuki a hanyar. Matar ta wallafa wani bidiyo a yanar gizo domin tabbatar da ikirarin ta.
Gwakuru wani karamin tafki ne da ke nan a yankin kudancin jihar Kaduna a karamar hukumar Kagarko. Tafkin ya kasance masamar ruwan sha ga mazauna wannan yanki
Wata mata wacce har yanzu ba a san kowacece ba ta rasa ranta bayan jerin kwanciyar da suka gama da masoyinta kuma dan sanda a Ado Ekiti, babban birnin jihar Ekiti.. Lamarin ya faru ne a dakin wacce ta rasun da ke titin Atayese a r
Abun Al Ajabi
Samu kari